Sudan na fama da barkewar annobar cutar kwalara, inda aka samu rahoton wadanda suka kamu da cutar mutane 5,000 sannan akalla ...
Yan Najeriya na ci gaba da nuna rashin jin dadi, yayin da fatansu na samun sa’ida idan matatar mai ta Dangote ta fara sayar ...
Jami’an tsaro na ci gaba da samun galaba a yaki da ‘yan bindigar da suke addabar jihar Zamfara, inda suke dada kama su, da ...
Dattijon Arewacin Najeriya kuma tsohon hafsan hafsoshin Najeriya Janar Theophilus Danjuma mai ritaya ya bukaci shugabannin ...
Shirin Domin Iyali na wannan makon ya dora ne akan tattaunawa kan batun kai yara kanana da ba su mallaki hankalinsu ba ...
Gwamnan Zamfara, Dauda Lawal, ya bayyana yakinin cewar nan bada jimawa ba ta’addancin da kasurgumin dan ta’addan nan daya ...
Daga cikin batutuwan da shirin Tsaka Mai Wuya na wannan makon ya tabo, akwai batun kashe kasurgumin dan fashin daji Kachalla ...
Wannan matakan sun biyo bayan fashewar madatsar ruwan Alau da ke jihar Borno da ta yi sanadiyyar asarar rayuka da dukiya.
Mai magana da yawun kamfanin na NNPCL, Olufemi Soneye, ne ya bayyana hakan a yau litinin cikin wata sanarwa. Kamfanin man ...
Bidiyon ya nuna yadda matar Abbas Haruna mai suna Hussaina ta zayyana irin halin da mijinta ya shiga bayan da ya samu sabani ...
Shirin Cikin Da Gaskiya na wannan makon, zai kawo muku kashi na biyu na batun takaddamar da ta biyon bayan kisan gillar ...
Sai dai a wata wasika da ya aikawa shugaban jam’iyyar a ranar 15 ga watan Satumbar 2024, Ribadu ya nemi Aziegbemi da ya janye ...